Bakin Alkalami
Nura M Inuwa
4:55Taimaka min Allah wahidin ka raba mu da sharin duniya Rabbi Allah wahidin ka raba mu da bakin dan adam Dan Zango nine mai yin wake Wani gaya ya dage Amma kurguje mai shago sai ruwan kwakwa ne ya daura Kai bi ta Kai ango bi ta Ke bishi Amarya ke bishi Bishi ku taka dai, dai Kuyi soyayya a gidan aure ku huta Kuyi soyayya a gidan aure ku huta Ohh everyone oyoyyo Ohh everyone oyoyyo Kabo, kabo, Allah kawo 'ya'ya 'Ya'ya masu amfani oh Allah kori guruku Guruku bashi da kyawu Waka ta tana da dadi Kaji kidan dan Hausa Adam Zango yace aje kasa Down, down Down, down Toh ai sama, ai sama Toh ai sama, ai sama Toh ai kasa, ai kasa Toh ai kasa, ai kasa Wani yace, "Abaje, abaje, abaje" Wani yace, "Ai sukus, ai sukus, ai sukus" Wani yace, "Bakace, bakace, bakace" Wani yace, "Wilo, wilo, wilo wilo wilo" Mawakan zamani kowa da irin salo nasa Ni nace, "Bansuwe, bansuwe, bansuwe" Ni nace, "Bansuwe, gedige, gedige" Eh auren zamani laluwaiye aye yaraye Eh auren zamani laluwaiye aye yaraye Amarya oyoyyo Ango nai maka oyoyyo Amarya oyoyyo Ango nai maka oyoyyoooo Zo muje, zan tafi auren kauna zana je Nace kuzo muje, auren sunnah yaune zana naje Na taho Adam Zango zan muku yaraye Eh na taho Adam Zango zan muku laluwaiye Ai rawa amarya taka karki ji kunya Eh kuyi rawa ango taka karka ji kunya Eh laluwaiye, laluwaiye, laluwai chai Eh laluwaiye, laluwaiye aure zamu je Kuyi taka yan uwa kuyo yaraye Kuyi taka abokai kowa laluwaiye Danasani keya ce inji Adamu dan Kaduna Danasani keya ce inji Adamu dan Kaduna Ke kika ce amarya da ba a baki shi ba Ke kika ce amarya da ba a baki shi ba Oyoyyo amarya oyoyyo Oyoyyo ango oyoyyoooo Taimaka min Allah wahidin ka raba mu da sharin duniya Rabbi Allah wahidin ka raba mu da bakin dan adam Dan Zango nine mai yin wake Wani gaya ya dage Amma kurguje mai shago sai ruwan kwakwa ne ya daura Kai bi ta Kai ango bi ta Ke bishi Amarya ke bishi Bishi ku taka dai, dai Kuyi soyayya a gidan aure ku huta Kuyi soyayya a gidan aure ku huta Ohh everyone oyoyyo Ohh everyone oyoyyo Kabo, kabo, Allah kawo 'ya'ya 'Ya'ya masu amfani oh Allah kori guruku Guruku bashi da kyawu Waka ta tana da dadi Kaji kidan dan Hausa Adam Zango yace aje kasa Down, down Down, down Toh ai sama, ai sama Toh ai sama, ai sama Toh ai kasa, ai kasa Toh ai kasa, ai kasa Wani yace abaje, abaje, abaje Wani yace ai sukus, ai sukus, ai sukus Wani yace bakace, bakace, bakace Wani yace wilo, wilo, wilo wilo wilo Mawakan zamani kowa da irin salo nasa Ni nace bansuwe, bansuwe, bansuwe Ni nace bansuwe, gedige, gedige Eh auren zamani laluwaiye aye yaraye Eh auren zamani laluwaiye aye yaraye Amarya oyoyyo Ango nai maka oyoyyo Amarya oyoyyo Ango nai maka oyoyyoooo Zo muje, zan tafi auren kauna zana je Nace kuzo muje, auren sunnah yaune zana naje Na taho Adam Zango zan muku yaraye Eh na taho Adam Zango zan muku laluwaiye Ai rawa amarya taka karki ji kunya Eh kuyi rawa ango taka karka ji kunya Eh laluwaiye, laluwaiye, laluwai chai Eh laluwaiye, laluwaiye aure zamu je Kuyi taka yan uwa kuyo yaraye Kuyi taka abokai kowa laluwaiye Danasani keya ce inji Adamu dan Kaduna Danasani keya ce inji Adamu dan Kaduna Ke kika ce amarya da ba a baki shi ba Ke kika ce amarya da ba a baki shi ba Oyoyyo amarya oyoyyo Oyoyyo ango oyoyyoooo