Samina Mina
Adam A Zango
3:44Bani kida, bani kida, bani kida (Zango ya dawo) Bani kida, bani kida, bani kida (wa kaje kazo) Bani kida, bani kida, bani kida (wararan waratanbe) Bani kida, bani kida, bani kida Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka Ku taka, ku taka, ku taka Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Eh daga fresh prince A kegije Yeah, ehhh Tabaraka ya ilahi ka bani basira zan yi waka Wakar gayun garin mu dan gayun bana sam babu harka Cirani zasu malam amma ba izinin uban su Ba izinin uwar su ba albarkar Allah gare su Tafiya takai tafiya suna ta sana'a irin kusu Sun tara kudin asusu, basa tina baya gidan uban su Sun manta uwa gare su suna faman shagalin su Sun kwashi kudin jikin su suna mikawa karuwan su Kaga diyan asara A harkar tasu akwai fitsara Suna shukar tsiyar su Yan sanda sai suka wawushe su Daga nan aka kai su yari wata shida sai aka sallame su Bayan an sallame su dari biyu tak ke aljihun su Nan suka koma ga Allah suna rokon shi ya taimake su Allah ka bamu Naira Ya kamata mubar garin nan Tun muna samun na shayi kafin na koko ya gagare mu Eh gayu an sha wuya duniya ce Ai daman dandi kaho ne (haka yake) Ehhh girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka Ku taka, ku taka, ku taka Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Wata karuwa taci mutuncina in rama ki in kyale? Aa Zango karka rama Ka barta da kanta tayo nama Dan musan taci leda kabar ta da kanta takai ga rami Karuwa mai ladabin kunama Kowa kaga karuwa ta yabe shi Uwa da uba nai sun tsane shi A'a lalai nagode Allah ya raba ni da harbin yar kunama Ashe macijiya ce mai bata abinci take ta cizo Allah kare ni sharri na kaska mai bin nama, nama Nama, nama, nama, nama Ke ni fa bada ke nake ba Amma idan kin tsargu dake nake Ehhh girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka Ku taka, ku taka, ku taka Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Ranar murna a tashe a manta bakin ciki dan a wala Bance fa ku wargaje ku tashe fa kuce kun manta salla Ni dai nace a tashe da dadare har rana ta bila A gidan shasun garin mu DJ Abdul ke bamu sauti Shi ko wanan kidan Mr Sub shine ya doka sautin Wai yaya yan Kaduna wanan wakar ta sa ku santi? Eh ta samu santi, dan gashi muna shasu da party Aha ba ringa wa yafi wani iya rawa Ehhh girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za, za Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka Ku taka, ku taka, ku taka Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka Ku taka, ku taka, ku taka Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za Girgiza, za, za, za, a za, za, za, za