Mamaye
Adam A. Zango
8:05Masoyiyata mai son fara'a ta Aminiyata mai son dariya ta, Sa'a Kai nayo sa'a Sa'adatu sa'ar mata Ya habibiyata Aminiya ta Masoyiya Sa'a, Sa'a, Sa'a Sa'adatu Kai kin yo sa'a Da Ado, 'da mai gata Na zaga duniya ina ta kewaya (Sa'a) Inata bincike akan masoyiya (Sa'a) Halin Sa'adatu abin a kwaikwaiya (Sa'a) Banga tamkar ta duka nahiya Ya Aminiyata (Sa'a) Habibiyata Masoyiya Sa'a, Sa'a, Sa'a Sa'adatu Yaki gimbiya (Sa'adatu) tana kyan dabi'a (Sa'adatu) mai dariya da fara'a (Sa'adatu) mai kyan hali da da'a (Sa'adatu) ko baka son Sa'a ai dole ne a rayuwa ka nemi sa'a Yar gata Eh, kece kadai a zuciya Sa'adatu karki bar ni in sha wuya (ohoho) Cikin jini da jijiya kaunarki ce kadai take ta zagaya (ohoho) Rashin ganin ki idaniya Sai in ji duk jikina babu lafiya (ohoho) Sa'a ni ban da dukiya Amma ina sanki cikin zuciya (Sa'adatu) tana kyan dabi'a (Sa'adatu) mai dariya da fara'a (Sa'adatu) mai kyan hali da da'a Sa'adatu Masoyiyata mai son fara'a ta Aminiyata mai son dariya ta, Sa'a Kai nayo sa'a Ya habibiyata Aminiyata Masoyiya Sa'a, Sa'a, Sa'a Sa'adatu Kai kinyo Sa'a da Ado, 'da mai gata Sa'adatu sa'ar mata Eh, ya Sa'adatu na, akanki yau idanuwa suna ta kuka (soyayya) Karki kai ni rana, ki fid dani ki jani dan samu mafaka (soyayya) Akanki zanyi hauka, idan na rasaki dole zanyi kuka (iye, iye) Ya Aminiyata (iye, iye) Habibiyata (iye, iye) Masoyiyata (iye, iye) (Ashe) so yana da dadi (Ashe) rabuwa babu dadi (Ashe) mutuwa akwai takaici Akwai takaici Masoyiyata mai son fara'a ta Aminiyata mai son dariya ta, Sa'a Kai nayo sa'a Sa'adatu sa'ar mata Ya habibiyata Aminiya ta Masoyiya Sa'a, Sa'a, Sa'a Sa'adatu Kai kin yo sa'a Da Ado, 'da mai gata