Mamaye
Adam A. Zango
8:05Ahayye nanaye Iye chaka lubaye Iye sama lulaye Soyayya da tsumaye Ku tsaya kuji bayyani Soyayya ta kashe dani Ta saka mini san sani Ta dabaibaye ni da dauri Kwadayi ne ya jani Ya sakani a tsanani Sai kuyi mini uzuri zan baku dan labari Da akwai wata yarinya Wallahi ta iya soyayya Ladabi biyaya Ga illimi da kunya Ta wuce ajina ta ko'ina dana auna Babban burina In ganta ko a mafarkina The first day I saw her I wish to make her my wife I can't live without her oh my baby yo Soyayya ni dake Duk wuya zan tsallake I no go run away I no go ever make you cry Soyayya ni dake Duk wuya zan tsallake I no go run away I no go ever make you cry Iyo, iyo, iyo Ah iyo, iyo, iyo Ah iyo, iyo, iyo Ah iyo, iyo, iyo Ahh My cherry coco Soyayya ba'a dan kudi (Soyayya) soyayya bata tsufa (Soyayya) talaka yana yin ta (Soyayya) mai kudi yana yin ta Nidai ba rike ki mai sona Kema sai ki damke mai sonki Ki biyo ni muje ki gaida mama na Sanan ki gaida baba na Gobe muje in gaida abbanki Sanan in nemi aurenki Tafiyar ki da burgewa Murmushinki yana bani sha'awa A cikin mata ke kadai nai zaba yar uwa A duniya, a guna kinfi Beyonce A gunki ni kuma nafi Jackson She love me, she no wan designer She no wan Bugatti She no wan Ferrari She say na my love oh My love oh, my love oh I go give you my life oh (in kina so) My everything, iyo, iyo, iyo Ah iyo, iyo, iyo Ah iyo, iyo, iyo Ah iyo, iyo, iyo Ahh Soyayya ni dake Duk wuya zan tsallake I no go run away I no go ever make you cry Soyayya ni dake Duk wuya zan tsallake I no go run away I no go ever make you cry Iyo, iyo, iyo Ah iyo, iyo, iyo Ah iyo, iyo, iyo Ah iyo, iyo, iyo Ahh