Bam Mutu Ba
Adam A. Zango
6:04Sai wata rana (sai wata rana) Sai wata rana, sai wata rana Ka bar ni sai wata rana Dani dakai Soyayya dani dake ba kiyaya Sam kar muyi jayaya Ni dake sai wata rana Eh soyayya, a'a ni dakai ba soyayya Wallahi sai dai kiyaya Ka matsa a gaba na Eh soyayya, a'a ni dakai ba soyayya Wallahi sai dai kiyaya Ka matsa a gaba na Ki taho guna Safina bazan sake ba (sai wata rana) Nayi tinani lalai abinda nayi bai dace (sai wata rana) Sai daga baya nagane cewa nai laifi babba (sai wata rana) Nayi nadama Safina ki yafe yazam ban tabe ba (sai wata rana) Ni nayo tuba, wallahi zan kara ba (sai wata rana) Sai kiyi dubaya don zuciyata na kuna Eh soyayya, a'a ni dakai ba soyayya Wallahi sai dai kiyaya Ka matsa a gaba na Idan kayi tinawa a baya zuciyata kai ne zabin ta (sai wata rana) Na baka yardata da aminci sai kayi yaudara ta (sai wata rana) Na dau alkawari gurbin zuciyata ba mai cike ta (sai wata rana) Bana sanka ka lura, ka gane ka kauce a fuskata (sai wata rana) Zuciyata ka lalata, dan Allah karda ka tasa ta (sai wata rana) Matsa daga gefe na, kasa raina na kuna Eh soyayya, a'a ni dakai ba soyayya Wallahi sai dai kiyaya Ka matsa a gaba na Sai wata rana, sai wata rana Sai wata rana, sai wata rana Sai wata rana, sai wata rana Sai wata rana, sai wata rana Sai wata rana, sai wata rana Sai wata rana, sai wata rana Sai wata rana, sai wata rana Sai wata rana, sai wata rana Eh soyayya, a'a ni dakai ba soyayya Wallahi sai dai kiyaya Ka matsa a gaba na Yaf yaf, yayafin ruwa kaunar ki yanzu a raina sabo ne Naso nayi sakaci a baya amma a yanzu nagane Sadaukarwar danayo wallahi nayi kuskure ki dai gane Ashe so nada dadi wallahi wanda yaki shi wawa ne Idan har na barki yanzu, lalai koh za mana gawa ne Ki tausaya mini, domin in samu sanyi cikin raina Eh, lalai kayi gaskiya domin ko kaunarka yanzu na fara Na zaro takobi duk makiyinka a yanzu zan sara Mun shaku da juna duk inda ka gano wata akwai zara Rike ni ya sahibi na idan kabar ni zanyi babbar asara Rabuwar mu dani dakai chan baya ayi shi yanzu ban kara Munyo sabo da juna dani dakai muna kama da juna Soyayya dani dake ba kiyaya Sam kar muyi jayaya Ni dake sai wata rana