Soyayya Dadi
Adam A. Zango
4:05Mr DJ ban kida anyi chasu malan Gayu ina kuke kuyo katsalandan Yan mata amanar Adamu dan yaro Na zaga tamkar tauraro Wasu lunguna, lunguna ku biyo yan mata Wata wawar runguma tai min yan mata Shi yaro sai yarinyar zamani Tsoho da gashin baki Ga fufura ga saje Shina bukatar karawar Walele (walele) Walele, walele Walele, walele (walele) Omoge sisi wine your waist (sisi wine your waist) You know I getting money go low waist (go low waist) Am taking over south to the west Oya dance shoki (shoki, shoki) Baby give me shoki (shoki, shoki) Everybody shoki (shoki, shoki) Sunana Adam Zangon zamani Naji ko ta ina ana yayin dan yaron Na zamo ciwon idon makiyan zamani Ko'ina in na wuce kaga an nuno ni Komai nisan duhu kaga an hasko ni Nai musu nisa basu gano ni Nai sama, nai sama chan bisa tsauni Nai wani bakaka a gaban su Ashe daman tsoro naka basu Da sunce wai ban kai ba (alhaji, alhaji I like your suwaga) Sunce wai bani da komai (no be money mu we spend am) Sabon sauti takun shoki (ladies go, go, go gaga) To the left to the right (go, go, go gaga) To the front for back (go, go, go, gaga) (Alhaji, alhaji I like your suwaga) (No be money mu we spend am) (Go, go, go, gaga) Walele walele (walele) Walele, walele (walele) Walele, walele (walele, walele) Walele, walele Omoge sisi wine your waist (sisi wine your waist) You know I getting money go low waist (go low waist) Am taking over south to the west Oya dance shoki (shoki, shoki) Baby give me shoki (shoki, shoki) Everybody shoki (shoki, shoki) Walele (walele) Walele, walele Walele, walele (walele) Walele, walele Walele, walele Da sunce wai ban kai ba (alhaji, alhaji I like your suwaga) Sunce wai bani da komai (no be money mu we spend am) Sabon sauti takun shoki (ladies go, go, go gaga) To the left to the right (go, go, go gaga) To the front for back (go, go, go, gaga) (Alhaji, alhaji I like your suwaga) (No be money mu we spend am) (Go, go, go, gaga)