Kallabi

Kallabi

Ahmerdy

Альбом: Kallabi
Длительность: 2:58
Год: 2021
Скачать MP3

Текст песни

Don nidai gaskiya
Kina burgeni
It's Ahmerdy
In kin sako kallabi
Kina tafe a hankali
(Big Bang Bass)

Soyayyah na baki yanmata
Ki taimaka kiyi amsawa
Kauna ne na baki yar gata
Ki taimaka kiyi amsawa

Don nidai gaskiya
Kina burgeni
In kin sako kallabi
Kina tafe a hankali
Don nidai gaskiya
Kina burgeni
In kin sako kallabi
Kina tafe a hankali

Toh ki tausaya don Allah gani
Soyayyah nake nema
Komai kin ce zanyi
Toh ki taimaka don Allah gani
Soyayyah nake nema
Komai kin ce zanyi

Ban damu ace nayi suna ba
Koma aji wake na
Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne
Ban damu ace nayi suna ba
Koma aji wake na
Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne

Don nidai gaskiya
Kina burgeni
In kin sako kallabi
Kina tafe a hankali
Don nidai gaskiya
Kina burgeni
In kin sako kallabi
Kina tafe a hankali

Toh ki tausaya don Allah gani
Soyayyah nake nema
Komai kin ce zanyi
Toh ki taimaka don Allah gani
Soyayyah nake nema
Komai kin ce zanyi

Ahhhh hahaha (soyayyah)
Ahhhh hahaha (ki taimaka)
Ahhhh hahaha (soyayyah)
Ahhhh hahaha

Ban damu ace nayi suna ba
Koma aji wake na
Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne
Ban damu ace nayi suna ba
Koma aji wake na
Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne
(It's that Mega producer, on the mix)
(Big Bang Bass)