Notice: file_put_contents(): Write of 635 bytes failed with errno=28 No space left on device in /www/wwwroot/muzbon.net/system/url_helper.php on line 265
Auta Mg Boy - Daso Samu Ne | Скачать MP3 бесплатно
Daso Samu Ne

Daso Samu Ne

Auta Mg Boy

Альбом: Saima Ranar
Длительность: 3:18
Год: 2025
Скачать MP3

Текст песни

(AMG BOY)

'Yar yarinyar nan
'Yarinyar nan
'Yar 'yarinyar nan (eh mana)

Yarinyar nan dana kalle ta na fada
Ba laifi ne ba don kyawun ta na koda
Cikin raina ina ji kamar ana huda
Ki kalle ni kiban kalamar ki zan sheda

Ina muradin ki (muyi soyayyah)
Ki ciran damuwa (muyi soyayyah)
Ba zaya goge ba (muyi soyayyah)
Kaman jikin zabuwa (muyi soyayyah)

Ke din kamar rayuwata ce, zo ki mikan ruwa
Salo naki yau naji na gani
Farar diya mai farin jini
Farar diya ce

Inda so samu
Inda so samu
Inda so samu ne
Inda so samu ki so ni

Inda so samu (samu)
Inda so samu (ki so ni)
Inda so samu ne
Inda so samu ki so ni

Kin kai abin a kalla, mai kyau da launi
Ina son farin cikin ki, nima ki so ni
Allah yayi halitta nan, a kyau ba bayani
Koda tafiya kike, kyau kike, abin ya tabo ni
Kina ji da kanki
Ba ta biyun ki
Wa zata kaiki
Kyauta na baki
Sanya a ranki
Zai saki shauki

Muyi soyayyah
Yarinya muyi soyayyah

Mai sona
Kuna na
Rabin raina
Kina raina
Kin zauna
A kirji na
Nana-nana-nana

Nidai burina ki so ni
Idan na zo ki kalle ni
Kimin kalma ta soyayyah mai dadi

Inda so samu
Inda so samu
Inda so samu ne
Inda so samu ki so ni

Inda so samu (samu)
Inda so samu (ki so ni)
Inda so samu ne
Inda so samu ki so ni

Ke yar baiwa ce, fatan kin gane
Ke din ta daban ce, mai kyawun suna ne
Idan har kika so ni, kyautar girma ne

Yane-yane
Yane-yane
Muyi soyayyah
Muyi soyayyah
Muyi soyayyah
Muyi soyayyah

Inda so samu ne da kin so ni
Inda so samu ne da kin so ni