Baba Na
Bash Neh Pha
3:11Zuma on the beat Bash Neh Pha Bash Neh Pha Bash Neh Pha Ha-hh-hh-hh-hh-ah Ba daya Ba daya Ai ba daya bane Ba daya bane (ba daya bane) Ko ka barni zan samu wani Ba kai kadai bane (ba kai kadai bane) Ba an haife mu daya bane (daya bane) Abun danake zan cigaba Koh ba kai ba damuwa bane (Ba damuwa bane, munafuki) Toh me kasani akaina kake bada labari (Karya, karya) Ina kake samun labari? Duk abinda kaji a kaina Ka dauke shi labari Bari na baku labari Ina nayi ne dai-dai abunda zan iya yi Ba ruwana da iyayi Dan iyayi Kar kazo mun da iyayi Masu iyayi Suna fama da iyayi Ku yita iyayi Babu riba a iyayi Bash Neh Pha Ha-hh-hh-hh-hh-ah Ni kadai zanyi abinda zai yiyu Rai daya ne ba mai rai biyu Sai da kudi abin siya zai siyu Makiyi na iya fada maka I love you Kai da kake kula da fuska biyu Allah rabani da kai a cikin minti biyu Inda nake nan ne arziki zai biyo Wani iyayi abinda nake so zan sayo Yan iyayin ku ni suke kwaikwaiyo Sai nace in dai baka iya ba "ka tambayo" Na fisu waiwaiya in waiwayo Mama tace in tsaya kan sunkuyo Ha-hh-hh-hh-hh-ah Ba ruwana da iyayi Dan iyayi Kar kazo mun da iyayi Masu iyayi Suna fama da iyayi Ku yita iyayi Babu riba a iyayi Ba daya bane (ba daya bane) Ko ka barni zan samu wani Ba kai kadai bane (Ba kai kadai bane) Ba an haife mu daya bane (daya bane) Abun danake zan cigaba Koh ba kai ba damuwa bane (Ba damuwa bane, munafuki) Toh me kasani akaina kake bada labari (Karya, karya) Ina kake samun labari? Duk abinda kaji a kaina Ka dauke shi labari Bari na baku labari Zuma, on the beat