Kanwata
Hamisu Breaker
3:09Ba yanzu ba (Sultan with the beat baby) Ba yanzu ba Sai dare, sai dare ya tsala (ba yanzu ba) A jira,, a jira, a jira, a jira sai gobe (ba yanzu ba) Rabuwar mu da ita sai goben da bata da gobe (ba yanzu ba) Hakurin ta dani shike sani in ce gobe (ba yanzu ba) Sai kaji nace gobe (ba yanzu ba) Wallah ni bana so (ba yanzu ba) Yanda nake kaunar ta a zuci zan baku labari (ba yanzu ba) A barshi na fasa ma (ba yanzu ba) Sai bayan kun girma (ba yanzu ba) Kun bar nema na ma (ba yanzu ba) Sai dai neman nema (ba yanzu ba) Sai in tuna maku (ba yanzu ba) Duk maganar da muke yi yanzu-yanzu kuma dai anjima ma ba (ba yanzu ba) Ko zaku gane nufi na? (Ba yanzu ba) Nasan bakwa gane ba (ba yanzu ba) Bari in jingine maganar nan (ba yanzu ba) Sai anjima shikenan (ba yanzu ba) Sai girma ya karu (ba yanzu ba) Shekaru sun taru (ba yanzu ba) Ni bana son daru (ba yanzu ba) A yanzu ban son daru (ba yanzu ba) Bana kaunar daru (ba yanzu ba) Masu tsokano rigimar nan (ba yanzu ba) Ku bari a jima mana (ba yanzu ba) Haba ku barmu don Allah mana (ba yanzu ba) Ko so zai magana (ba yanzu ba) Ba zaya canza halayya ba (ba yanzu ba) Kuma koda zamu tuna (ba yanzu ba) Ba zamu daina duka mai ba (ba yanzu ba) Ku jira kanin ajali (ba yanzu ba) Yaki yazo da kansa kani (ba yanzu ba) Ku barshi don Allah mana (ba yanzu ba) Ku bar mu don Allah (ba yanzu ba) Sai dare, sai dare ya tsala (ba yanzu ba) A jira, a jira, a jira, a jira sai gobe (ba yanzu ba) Rabuwar mu da ita sai goben da bata da gobe (ba yanzu ba) Sai kaji nace gobe (ba yanzu ba) Wallah ni bana so (ba yanzu ba) Masoyiya ta, masoyiya ta tun (ba yanzu ba) Tana yabawa da kaunar da nayi mata tun (ba yanzu ba) Masoyiya ta, masoyiya ta tun (ba yanzu ba) Tana yabawa da kaunar da nayi mata tun (ba yanzu ba) Sai dare, sai dare ya tsala (ba yanzu ba) Ku jira, a jira, a jira, a jira sai gobe (ba yanzu ba) Ni ina gode miki tun-tun (ba yanzu ba) Kana ina ta yaba miki tun-tun (ba yanzu ba) Dole in nuna miki so ko (ba yanzu ba) Kuma za'a yaba mana ni dake ko (ba yanzu ba) Ku dakata makiyan mu (ba yanzu ba) Mai son ganin bayan mu (ba yanzu ba) Nace ce kawai ku jira mu (ba yanzu ba) Kai mai son ka raba mu (ba yanzu ba) To fah baza ka iya ba (ba yanzu ba) Kema ba zaki iya ba (ba yanzu ba) Wanda yace mu tsaya (ba yanzu ba) To fah ba zamu tsaya ba (ba yanzu ba) Mai burin karaya (ba yanzu ba) To fah bazan karayan ba (ba yanzu ba) Mai son yimin wayo (ba yanzu ba) Naki wayon tun (ba yanzu ba) Muna ta so ne tun (ba yanzu ba) Muna ta kauna tun (ba yanzu ba) Muna ta raino tun (ba yanzu ba) Mun gina kuma tun (ba yanzu ba) Sai dare, sai dare ya tsala (ba yanzu ba) A jira, a jira, a jira, a jira sai gobe (ba yanzu ba) Rabuwar mu da ita sai goben da bata da gobe (ba yanzu ba) Sai kaji nace gobe (ba yanzu ba) Wallah ni bana so