Yar Arewa
Hamisu Breaker
4:03Sama 2016 kandi (2016 kandi) 2016 kandi (2016 kandi) Murnar kandi Munzo kandi-ii-ii Munzo kandi Murnar kandi ce muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Murnar kandi ce muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Munzo kandi yau muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Bismillah Allah mai dare da juyawa Ya mai iko kai kasa nake yowa Wakar kandi inyi sai na karawa Hamisu S Yusuf Breaker mai wake yan uwa Murnar kandi ce muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Eh taron kandi ne muke ta juyi baki daya Idan ka kalle mu zaka san mun wuce wariya A yau kwan mu da kwarkwatan mu ba tankiya Munyo kandi mun wuce majin kunya Karatu munyo shi ba batun muyi karya Dama ribar rayuwa karatu yan uwa Murnar kandi ce muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Taron kandi mune muna ta murna kunji yan uwa Ranar murna zamu bayana kunji fa yan uwa Karatu in kayi kai kayo riba Domin kai ne zaka zama da kyan aiba Idan an kale ka babu tababa Asan ka waye a karkara ko birni Murnar kandi ce muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Bikin kandi wanda yayi ya more Ko a cikin al'umma zaka ganshi a ware Karatu riba gare shi cinkus a tare Wanda ya gane shi yake zuwa makaranta Ranar murna gashi mun fito mun kubuta Dole mu taso yan uwa muzo muyita rawa Murnar kandi ce muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Sai wata rana yan uwa abokai baki daya Kamar yau muka taru yanzu kuma zamuyi wariya Idan ka tinu riba taka kuma sai kayi dariya Amma bankwanar masoyi ai ba'a dariya Ranar bankwana a yanzu ta kewayo Malamai, dalibai a yanzu an bankwana Murnar kandi ce muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Malamanmu sunyi mana halin ban girma Sun koyar damu kanmu wallah sun sha fama Allah bar soyayya mu daku mazajen fama Malamai kune mafi cikon al'umma Babu kamar ku rayuwar da kun sha fama Munyi godewa a yanzu sai wata rana Murnar kandi ce muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Nasihata yanzu kuma ga jan kune Wanda yasan ya sabama wani hakkun ne Yaje shi gare shi yafiya ya zam nemowa Tinda Allah kun sani fa bai yafewa Tinda Allah kun sani fa bai yafewa Hakkin wani kan wani hakan nake ta tinowa Murnar kandi ce muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Murnar kandi ce muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Malamai yanzun zana gaisarwa Uncle Rufa'i jinjina nake gun ka Uncle Ibrahim inata gaida ka Uncle Hassan Saye jinjina gun ka Malama aunty Wasila a gaida ki Principal yanzun zana sanyawa Hajiya Hannatu jinjina nake gun ki Dalibai yanzun zana sanya ya yan uwa Murnar kandi ce muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Sumayya S Hussaini gaisuwa gun ki Mai hakuri ce, jinjina nake gun ki Sakina Abdullahi gaisuwa gun ki Saudat Lawan Aliyu a gaida ki Aisha Abdullahi Muhammad kenan Asiya Mustafah gaisuwa nake gun ki Amina Rabi'u Musa gaisuwa gun ki Fatima Abdullahi Muhammad kenan Furera Adamu Abdullahi Maryam Balarabe Umar kema Maryam Ibrahim Muhammad kema Madina Haruna Abdullahi Aisha Yusuf Sani gaisuwa gun ki Khadija Lawan Umar nayi gaida ki Khadija Adam inata gaida ki Hafsa Muhammad Abacha nayi gaida ki Na'ima Shi'aibu Idris nayi gaida ki Na'ima Bashir Ahmad nayi gaida ki Jamila Alhassan Ya'u nayi gaida ki Murnar kandi ce muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Jamila Usman Umar a gaida ki Yuhanasu Abdulsalam inata gaida ki Husaina Khalid Usman nayi gaida ki Husaina Abdulkarim Khalani gaida ki Zainab Usman jinjina nake gun ki Zahara'u Saminu gaisuwa nake gun ki Zainab Abdullahi gaisuwa gun ki Aisha Yakubu gaisuwa nake gun ki Aisha Adamu Usman nayi gaida ki Aisha Aminu Isa nayi gaida ki Maryam Abdullahi Khamis gaida ki Uncle Fa'iz jinjina nake yowa Murnar kandi ce muke ta juyi baki daya GDSSS Janbulo ne ya yan uwa Sai wata rana Sai wata rana Sai wata rana yan uwa da kan-ne na Lambar wayata yanzu zana bayarwa 070 idan ka danawa 660904 81 shine karshen lamba ta Hamisu S Yusuf Breaker mai wake Da Salisu Yaro muke ta bankwana yan uwa