Nijar Ma Tamuce
Hamisu Breaker
3:51Ehh amarya keda angonki, ku zauna lafiya yafi Ga ango mijin amarya yau muke taya murya Amarya keda angonki, ku zauna lafiya yafi Ga ango mijin amarya yau muke taya murya Da farko dai duk zantukan da zanyi a fanin a aure Dafa min don tabara don dakai nei zan dore Inyi baitin ango in jinjina ga amare Ke amarya gidan mijinki daure-daure Duk zukata kawayenki barta share kore Ki tina da akwai magautanki wanda basu so kiyi ba Da akwai matsala in kika biyesu sukayo riba Rayuwar aure akwai farin ciki bar gaba Kiyi baccinki da minshari bayka farka ba In gidan wasu ne kinga ai bayka fara ba Me kike so, me zakiyo fah sai kin zaba Kiyi amarya daular gidan miji bata fado In nace zan furta a yanzu sai dai nata kwado Kunga gauro nei ni kayen laife zan hado In auri wata wada ta yarda ni da ita muyai yado Da akwai riba zaman aure haka nai duba A wajen auren nan naga abunda ban saba ba Ga amarya ga ango sun fito kai duba Sunyi ankon kaya kalarsu basu saba ba Ga abokan ango suma bazan kushe ba Haka kawaye na amarya sun fito nai duba Naga babbar harkar dani bazan furta ba Toh inka kaji guda kasan guringa dai da amare Tambari sai sarki tufar jiki fa farare Daki na amarya ake zuwa a sanyo jere Kuma agun kamu nei aketa fesa turare Nai jinjina gunku manya manyan baki Shin wai ina hajaju makatin mai kirki Maman amarya tilas nazo nayo gaida ki Na gaishe dake (uwa ta gari mai alfarma) Ga jinjina gake (uwa ta gari mai alfarma) Dole inyi yabo gake (uwa ta gari mai alfarma) Abban amarya (uba na gari mai alfarma) Kaima na gaishe dakai (uba na gari mai alfarma) Dole inyi yabo ga kai (uba na gari mai alfarma) Anty na amarya (anty ta gari mai alfarma) Dole inyi yabo gake (anty ta gari mai alfarma) Jinjinar girma gake (anty ta gari mai alfarma) Yayen amarya (yaye na gari kun sha fama) Nayi gaisuwa gaku (yaye na gari kun sha fama) Nai ban gajiya gaku (yaye na gari kun sha fama) Kanen amarya (kane na gari kun sha fama) Nayi gaisuwa gaku (kane na gari kun sha fama) Jinjinar girma gaku (kane na gari kun sha fama) Kawayen amarya (kawaye gaisuwa mai girma) Kunyi zama na amana (kawaye gaisuwa mai girma) Allah saka da alheri gaku (kawaye gaisuwa mai girma) Yan uwa na amarya (yan uwa yan uwa mai girma) Kun fitar mu a kunya (yan uwa yan uwa mai girma) Allahu yasaka (yan uwa yan uwa mai girma) Jallah sa albarka (yan uwa yan uwa mai girma) Ehh amarya keda angonki, ku zauna lafiya yafi Ga ango mijin amarya yau muke taya murya