Hamisu Breaker New Latest Album "Labarin So" 2018/2019 Song!!!!
Hajak Tv
3:32Na gane lokaci Yazo da sauyi wa ni dake Da dai muyi alkawar zamu rayu Amma a yanzu kin salwantar Na gane lokaci Yazo da sauyi wa ni dake Da dai muyi alkawar zamu rayu Amma a yanzu kin salwantar Sabo turke na wawa haka bahaushe ya saba cewa Sannan sabo ya sanya na saki raina babu cirewa Sabo yana sa a zauce duka tunani ayi mantawa Yau dai kin yadani, kin manta dani yaya akayi haka Hauwa Na gane lokaci Yazo da sauyi wa ni dake Da dai muyi alkawar zamu rayu Amma a yanzu kin salwantar Dake muka tashi tare dake muke zuwa makaranta Kece kika fara cemin dani dakai mun wuce abota Tun ban san so ba har na nisani a sanadin ki ya kika manta Amma yanzu kin bari ina balayi cikin gari ke Hauwa Na gane lokaci Yazo da sauyi wa ni dake Da dai muyi alkawar zamu rayu Amma a yanzu kin salwantar Kece kikace na soki zaki kulamin da rayuwata Ashe in na soki zaki bari a sabautar da rayuwata Ina sanki son da baya misaltuwa koda a zuciyata Ashe lokaci kike yin jira zaki barni hoffi Hauwa Na gane lokaci Yazo da sauyi wa ni dake Da dai muyi alkawar zamu rayu Amma a yanzu kin salwantar Na gane lokaci Yazo da sauyi wa ni dake Da dai muyi alkawar zamu rayu Amma a yanzu kin salwantar Zuciya ta rudeki kin barni Hauwa sannan kin manta kauna Kince akarni wai in anka barni ni zan haifar da barna Ashe so yana zama ki a lokaci dai yazamo a kaina Soyayya ta gaske nayi miki, ashe da wasa kike fada mini kauna Na gane lokaci Yazo da sauyi wa ni dake Da dai muyi alkawar zamu rayu Amma a yanzu kin salwantar Kece ki fada mini kin bani kanki ba mai rabamu Sannan kina fadin kowa ya mace indai za'a abarmu Kuma kina fadin kogin kaunarmu ya shanye kanmu Ko bani raye kece kike fadin zaki boye min sirrina Na gane lokaci Yazo da sauyi wa ni dake Da dai muyi alkawar zamu rayu Amma a yanzu kin salwantar Kin sanya so a yau bai sakani shauki bai birge ni Kin razanar dani kin sakani yau na auri tinani Da ka ganni zaka gane cewa akwai damuwa gareni Amma Hauwa na sani zaki tino wanda zai rikeki amana Na gane lokaci Yazo da sauyi wa ni dake Da dai muyi alkawar zamu rayu Amma a yanzu kin salwantar Na gane lokaci Yazo da sauyi wa ni dake Da dai muyi alkawar zamu rayu Amma a yanzu kin salwantar Da dai muyi alkawar zamu rayu Amma a yanzu kin salwantar Da dai muyi alkawar zamu rayu Amma a yanzu kin salwantar