Yar Arewa
Hamisu Breaker
4:03Da farko dai, sallama gareki (nai salama a gareki) Waka ne, yau nazo gareki (gareki nazo, nazo) Wani sako ne nazo na baki Masoyinki, shi yace nazo na kawo Soyayyace, a zuciyarsa take ta yawo Kin aminta dashi ya aminta dake (ya aminta dake) Toh amanar rike, karda kiyo sake Albishirinki, jini nasa dukan sa naki ne Albishir hanuna naki ne Aure dake za yayi ne Ke ya yarje (ya yarje) Ke zai je (zai je) In yazo kece zakiyi tarba Dan inda so zuci ba'a yada ba Khadija duba (ki duba) So bai aje ba (bai aje ba) Kaunarki yasaka a rai bai cire ba Kuma lamuni kiyi bayka ki bayka kiyi ba Duniya sabuwa, naga masoya koguwa Khadija, Jamilu yan uwa Yau ni naga so da shakuwa So da shakuwa Naga Jamilu yaci kwalliya Ko kuma naga yayi dariya Wani sa'in kaga yayi walkiya Toh nasan wacece sila Khadija kin zama fitila Kin sa Jamilu yana kula (kula) Da lokaci na zuwa zance (zance) Tadi nake miki kwantance Hamis Breaker ne Mai waka haka ne Nazo gareku ne In fatan alkairi Da addu'a bisa tsari Allah yasa mu zo bikin aure Mu kai amarya gidan Jamil