Notice: file_put_contents(): Write of 645 bytes failed with errno=28 No space left on device in /www/wwwroot/muzbon.net/system/url_helper.php on line 265
Hamisu Breaker - Sako | Скачать MP3 бесплатно
Sako

Sako

Hamisu Breaker

Длительность: 3:12
Год: 2018
Скачать MP3

Текст песни

Da farko dai, sallama gareki (nai salama a gareki)
Waka ne, yau nazo gareki (gareki nazo, nazo)
Wani sako ne nazo na baki
Masoyinki, shi yace nazo na kawo
Soyayyace, a zuciyarsa take ta yawo
Kin aminta dashi ya aminta dake (ya aminta dake)

Toh amanar rike, karda kiyo sake
Albishirinki, jini nasa dukan sa naki ne
Albishir hanuna naki ne
Aure dake za yayi ne
Ke ya yarje (ya yarje)
Ke zai je (zai je)

In yazo kece zakiyi tarba
Dan inda so zuci ba'a yada ba
Khadija duba (ki duba)
So bai aje ba (bai aje ba)
Kaunarki yasaka a rai bai cire ba
Kuma lamuni kiyi bayka ki bayka kiyi ba
Duniya sabuwa, naga masoya koguwa
Khadija, Jamilu yan uwa
Yau ni naga so da shakuwa

So da shakuwa

Naga Jamilu yaci kwalliya
Ko kuma naga yayi dariya
Wani sa'in kaga yayi walkiya
Toh nasan wacece sila
Khadija kin zama fitila
Kin sa Jamilu yana kula (kula)
Da lokaci na zuwa zance (zance)
Tadi nake miki kwantance

Hamis Breaker ne
Mai waka haka ne
Nazo gareku ne
In fatan alkairi
Da addu'a bisa tsari
Allah yasa mu zo bikin aure
Mu kai amarya gidan Jamil