Kalmar So
Hamisu Breaker
3:16Beat Amjad record Duba kiga yanda son ki yayi mini Duk da nasan kina sane Ki kalli cikin idanuwa na Na san zasu zaiyane Wannan al'ajab na so ne da kauna Aiki na kiranki ne Dana fada kiji Ki bani agaji In daina rangaji Ki danyi tsokaci Ki bani ma'aji Ba zancen nagaji Ki kauda kuduji A so baya aji Labarin zuciya Ni zaki tambaya Abunda nake ji ya zarce duniya Idan na waiwaya Koko na sunkuya Amsar guda nakeji kin zaman habibiya Da sonki na banu A kanki na sanu Abinda bakiso ne inbarshi na hanu Da sirri zai ganu Ki damkan a hanu Shi zaifimin yau sauki in bar maganganu Ki zo ki dab dani So zai min lahani Ki tausaya wa ruhina ki ce kinai dani Banaji ban gani Wazai kula dani? Idan ya zama sabaninki to a barni ni Ina kulafuci Sai kece zana ci Har wanda zanaci kici tunda babu rikici Ya za ayi? In burge waccha nakeso da kauna Ya za ayi? Kalamai na sun kadanta Fahimce ni sannan ba hanya Kalamai na sunka danta Fahimce ni sannan ba hanya Dan naso ta soni ne baguru babu laya Babu dage babu karya ni bani son riya Ba dan kwalliya ba Kuma ba dan dukiya ba Ba dan zantuka ba Kullum tayi min maraba Ina sonki Ina sonki Ina sonki Ina sonki so na gaskiya ba yaudara ba Ina sonki Ina sonki Ina sonki Ina sonki so na gaskiya ba yaudara ba Ina sonki so na gaske ba yaudara ba Midget mix Beat Amjad records