Gimtse
Hussaini M Pizzah
2:57S piano on the beat Shine Dai nah kuka Ummi ki daina kuka Daina kuka Mimi ki daina kuka Ke bakeda kewa Don kin raya sunnah Yau dayace fah rana Da babu irinta a rayuwa ma Babu kamar gidan aure Kin tafi zaki bar kan-nei Mama da baba har yaye Zaki bari ki tahai ke dai Duk zunubanki an share Sai sabo idan kinyi Tamke mijinki ke kinji Aljana ce gidan aure Bilal ango ga ummi Soyayya amana A yau kun cimma buri Ku zam godewa allah Kauna in tayi kauna A hankali za'a saba Oho soyayya amana Bilal ya auri ummi