Blessings
Mahraz Number 1
2:28Voice of Abj Abdul on the mix Dj Abdul nagode Babu mai kadani wallahi Enemies kuja dani na lie Bana bacci kwana nake online Nema nake Alhamdulillah Mai nema yana tare da samu Allah ne acikin lamarinmu Wai dan kaga muna shagalinmu Je bincika da wuya muka samu In kagan sana'a na Na shiga rana na duka na So idan kaganni a mota na Shigo kamun ka fara zagina Dan komai yanada lokacinsa Mai hassada ita ce ajalinsa Dan in yaki ya jira rabonsa A banza sai yaje ya kashe kan sa Yau gani, Allah ya bani Makiyana sun kasa rusa ni Tunaninsu zasu danneni But, na wuce me suke tsammani Babu mai kadani wallahi Enemies kuja dani na lie Bana bacci kwana nake online Nema nake Alhamdulillah Mai nema yana tare da samu Allah ne acikin lamarinmu Wai dan kaga muna shagalinmu Je bincika da wuya muka samu Haka Allah yaso, haka kuma yake lamarinsa Wani dan siyasa wani kau da waka akasan sa Wanda ke hassada wannn kuma shi ya so wa kansa Duk abunsa in bai dena ba, abaya za'a barsa Na yardada kwarewana ba mai tashin hankalina In dai akace wakane babu kowa agabana Number daya tun a suna kuma sarki a garina Sun riga sun san in anfara ban ki ba ni a kwana Allah ya bani kuma godiya nake Lafiya ga abinci jiki nake Makiyana ma yanzu birgesu nake Tarbiya mai kyau tun daga gida take Mamai tai kokari Dan tayi man hargadi Kar na day kayan kowa ko da marmari Dan tana ji dani kullum farin jini Bana cikin layin 'yan jeja ka gani Yau gani, Allah ya bani Makiyana sun kasa rusa ni Tunaninsu zasu danneni But, na wuce me suke tsammani Voice of Abj Abdul nagode Abdul on the mix