Notice: file_put_contents(): Write of 633 bytes failed with errno=28 No space left on device in /www/wwwroot/muzbon.net/system/url_helper.php on line 265
Nazir M. Ahmad - Maza Haka | Скачать MP3 бесплатно
Maza Haka

Maza Haka

Nazir M. Ahmad

Альбом: Sai A Lahira
Длительность: 5:02
Год: 2013
Скачать MP3

Текст песни

Ye mazan ga sha 'daya sune gida haka
Na bada labarin maza haka
Ye, ye eh ye en
Uh um u um umm

Mazan ga sha 'daya sune gida haka
Na bada labarin maza haka
Ye, ye eh ye en
Uh um u um umm

Mazan ga sha 'daya sune gida haka
Na bada labarin maza haka
Maza haka sune kamar haka
Mu bada labarin maza haka

Da bincike kamu dadi da 'dauke
Da lalibe komi yazo da sauki
Eh da fari dai shauki na 'debe kewa
Komai ya faru dakai rabbi ne yasa ma
Ma aurata bana muyi rikon rikewa
Komai ya faru muwa zuciyar mu tsawa

Da bincike ramar uwa da yalwa
Nabar cuko wasu mata suna tabawa
Sufar mazajensu suke ta zayya nawa
Ta kwan damai halin kyau da mai tabawa
Ta tara mai 'batanci damai kulawa
Na kalla ya dace in bayya nawa

Mazan ga sha 'daya sune gida haka
Na bada labarin maza haka
Maza haka sune kamar haka
Mu bada labarin maza haka

Hirar suke, hirar suke ne
Suna ta maganar aure dake nake
Sannan mazajen suma kala kala ne
Ta fari ta fara ne tana fadin ce
Mijina nama rakumi ne busasshe
Wanda jikinai bawani gali isashshe
A kololuwar dutse aka 'dora sananshe
Babu ma mora balle ka wahala dan shi
Ina wahala ga abinda bai amfani
Babu 'kawa balle a wahala danshi

Tace
زوج الى محخمله
على رءس جمل لا سهلا
على سحل بللتقى لا سهلا
و لا سحل فهم ة

Mazan ga sha 'daya sune gida haka
Na bada labarin maza haka
Maza haka sune kamar haka
Mu bada labarin maza haka

A'a ta biyu tace mijina kuyi shiru kawai
Ba bincike dai kawai dai kuyi shiru kawai
Ni bazan bincika ga labarin sa
Bashida farko bashida 'karshe a'a kawai
Saidai 'katon ciki garai mininsa

زوج الىه خىركبره
ا خف الله اذره
ار اذكروه اذكر خرح و بنه

Mazan ga sha 'daya sune gida haka
Na bada labarin maza haka
Maza haka sune kamar haka
Mu bada labarin maza haka

Ta uku tace mujina kunga dogo ne
Gashi siriri amma fa dogo ne
Abin nufi ga kyauta amma fa raggo ne
Innai magana a sake ni
Da nai shiru saidaibyabar cen gefe

زوخ اشدق ارارطقءطللق
و ار اسلكتءاللف

Maza haka sune kamar haka
Mu bada labarin maza haka

Tace mijinta kamar daren yanki sahara
Ba sanyi ba zafi daren yankin sahara
Basu tsoron gudun magana balle su 'kita
Bashida halin da za'a ce a busa