Fima
Sogha Niger
4:21Soyayya-aa-aa-ah Allah ya bar soyayya Soyayya-aa-aa-ah Soyayya kala kala ce Soyayya iri-iri ce Soyayyan maso wani cuta Kai kowa ya son mai so nai Samarin shaho Hankali da samarin shaho Yan mata Yan mata ku duba sosai Ku sa hankali ku gane samari Ku gane samarin kirki A nan cikin masoyan naku Ma su son ku da niyyar kirki Don yan yaudara suna da dama Sune samarin shaho Samarin shaho Hankali da samarin shaho Yan mata Yan yaudara samarin shaho Ganin kitse a ke ma rogo In kin ganine su tsab sun shirya Lab, lab, lab gasu wajen ki Wannan magana mai dadi Iya jan hankali yan mata (toh) Hattara yarinya In bakki da dogon dubi Da nazari da yin lissahi Zai shirya gadar zare ram Da kin hau ta kin hwada rami Samarin shaho Hankali da samarin shaho Yan mata Soyayyan maso wani cuta Kowa ya son mai so nai Mai son ka baya sa lubutar ka In dadi in wuya ga ku tare Nema yake duk sahe Allah yakai ku hwagen aure Samarin kirki Allah yakai ku hwagen aure Samarin kirki Eh Allah yakai ku hwagen aure Samarin kirki Eh samarin shaho Ku dibi idanun nashi Ku dibi kahwahun nashi In ka gane shi tsab ya shirya Lab lab lab ga shi wajen ki Wannan magana mai dadi Iya jan hankalin yan mata Toh hattara yarinya Ko kaine samarin shaho Ku dibi idanun nashi Ku dibi kahwahun nashi Ko kaine samarin shaho Ko kaine samarin shaho Ehhhh (can dai) Yan yaudara samarin shaho Ya bugeki ki hwadi ya tsere Ya bar ki nan kina wayyo Allah Ya cuce ni, ya cuce ni Ya cuce ni ya tahi ya bar ni Ya cuce ya tahi ya tahi Soyayyan maso wani cuta Kowa ya son mai so nai Mai son ka baya sa lubutar ka In dadi in wuya ga ku tare Nema yake duk sahe Allah yakai ku hwagen aure Samarin kirki Allah yakai ku hwagen aure Samarin kirki Eh Allah yakai ku hwagen aure Samarin kirki