Rayuwata
Umar M Shareef
3:20Dace ni nayi akan soyayya na more Dace ni nayi akan soyayya na more Ke nafi so kin zam zabi na Samun ki ya zama cikan buri na Hoton ki na kai wa gida dangi na Kowa ya duba Abokai sun duba Amsa suka bani suna cewa mun dace Dace ni nayi akan soyayya na more Niko kawaye na da ganin ka suce mini sun kyasa Ni sai nake cewa daga zuciya lallai sun kwafsa Bani kara barin su sugan ka tun daga yau don kun gaisa Sarewa nayi busa Ajiyar ka in kai nesa Yarda, sam babu akan kawaye karya ce Dace ni nayi akan soyayya na more Duk kyawo na budurwa in dai ba kece ba Ban kallo da ido na sam bazan duba ba Koda tayi kira na ni bazan amsa ba Ban canza ba Ke nayi duba Bani in karba Nayi maraba Burina kullum kan soyayyar mu dake aure ce Dace ni nayi akan soyayya na more Junan mu da yarda, a tsakani babu fada a zaman mu na tare Munyi fahimta, shiyasa bama da tunanin za muyi ware Watarana kai ango niko in shiga sahu na amare Naki na sare Dole na jure Mun rufe kyaure In munyi aure Bauta mun kama hanyar shaidan mun kauce Dace ni nayi akan soyayya na more Lokaci muke jira sai kazo Inda rai rabon mu dole sai yazo Babu kai kadai nake kira gwarzo Inda kake ba kira kawai na zo Zuciya na saki Ba batun cire ki Sa hannun ka dauki Banyi maka tsaki Babu shi babu duka a tsarin soyayya Na sani babu duka a tsarin soyayya Dace ni nayi akan soyayya na more Dace ni nayi akan soyayya na more Dace ni nayi akan soyayya na more