Fanteka
Ado Gwanja
5:02Sai mai zare kan saka, kome dadi Mai iri kan shuka, kome rintsi Nace, "Sai mai iri kan shuka, komen dadi Mai zare kan saka, kome rintsi" Rana idan ta take, sai mai wanki ya samu gurbin shanya In ka bi dai ni mu zauna, in ka kyale ni in ja in bar mu a hanya Kowa ya sanni ya ji ni, ban ji kunyar wanda baijin kunya Karyar mutum asalin sa, gatanar wa Kuma su san kallar ta, gidan hausa Ni san da na yi lisafi Sai in tare baya wanda suka guje ni Na zo na dau yin waka Su ka ce, "In yi ta ma ga wa zai ji ni" Yau ga isharar Allah Na zama kamar zuma in tashi a bini Baban abin mamaki, mai kyama ta yau shi yake yin nuni Cen da makosa Da zaka gamsu ka jini Mallam, ka yi naka, baruwan ka da namu Ai Rabbi ne ya nufe mu Ko ka ki mu sai mun fada an ji mu Haske adon alkoki Mu kuma kalma ce adon zancen mu Gatan zare mai saka In ba Allah ba babu mai iya tashin barcin kasa Harry Greek Foundation, inji mai waka rufi asiri dake Murna ka sa a yi shoki, kuma mu yar da gona, amanar taki Ga tankwari mai harbi, ita ko hikima dabarar yaki Ka ga naka na ku shenka, an san asalin ka Kuma a na kyamar ka Sai dan hausa