Aure

Aure

Ahmerdy

Альбом: Aure
Длительность: 3:17
Год: 2024
Скачать MP3

Текст песни

Ohhoh

Its Ahmerdy
Mama mama yau burinki ya cika
Amarya zata je dakinta dakinta dakinta

An daura aure yau kamshi na tashi
Amarya hanu ga gunshi
An daura aure yau kamshi na tashi
Amarya ga ango

An daura aure Allah sa albarka
Da karuwa, murna muke tayi
Allah bar auren kauna

An daura aure Allah sa albarka
Da karuwa, murna muke tayi
Allah bar auren kauna ah ah

Dauren aure aure munka zo aure
Auren soyayya
Dauren aure aure munka zo aure
Auren soyayya

An daura aure Allah sa albarka
Da karuwa, murna muke tayi
Allah bar auren kauna

An daura aure Allah sa albarka
Da karuwa, murna muke tayi
Allah bar auren kauna

Ga amana ango ga amana ka riketa
Amana ga amanan amarya, ka riketa
Amana yarinya mai kyau yar dangi
Muna waka ananai mana liki
Hm ananai mana liki

Mama mama mama yau burinki
Ya cika amarya zata je dakinta dakinta dakinta

Mama mama mama yau burinki
Ya cika amarya zata je dakinta dakinta dakinta

Dauren aure aure munka
Zo aure auren soyayya

Dauren aure aure munka
Zo aure auren soyayya

Daura aure Allah sa albarka
Da karuwa, murna muke tayi
Allah bar auren kauna

An daura aure Allah sa albarka
Da karuwa, murna muke tayi
Allah bar auren kauna

Ga amana ga amana ango
Ga amana amanan amarya
Rike amana amana ayyyahhh