Ango Mai Capacity
Boyskido
3:24Did it Emini Boyskido Shigo mama Daina kuka mama Yau ranar farin ciki na Kowa yazo biki na (kowa yazo biki na) Nace, "Shigo inna" (Shigo inna) Daina kuka mama Yau ranar farin ciki na (farin ciki na) Kowa yazo biki na Bazan daina duk abunda kika koya mun ba Bazan raina duk abunda kika gaya min ba Alkawari na dauka zan kula dake mama Oh aye mama Oh aye mama Masoyiya ta (mama) Jinin jiki na (mama) Ke ce ni ke kewa (mama) And I love you so much Masoyiya ta (mama) Jinin jiki na (mama) Ke ce ni ke kewa (mama) And I love you so much My mama I will miss I will miss you so much All my kids, I will show them all the love you showed us My mama I will miss I will miss you so much All my kids i will show them all the love you showed us Kece a raina Dare da rana Bazan daina son ki ba (daina son ki) Bazan daina son ki ba Kece a raina Dare da rana Bazan daina son ki ba Bazan daina son ki ba Whenever you miss me Call me and I will be there When you are falling I will be standing there When you are hungry call me I will bring you bread 'Cause you mean the world to me, mama oh Masoyiya ta (mama) Jinin jiki na (mama) Ke ce ni ke kewa (mama) And I love you so much Masoyiya ta (mama) Jinin jiki na (mama) Ke ce ni ke kewa (mama) And I love you so much My mama I will miss I will miss you so much All my kids, I will show them all the love you showed us My mama I will miss I will miss you so much All my kids i will show them all the love you showed us