Algaita
Morell
4:38Nagode A mana B mana C mana D mana Eh eh Nagode A mana B mana C mana D mana Kamin mu fara fada Zauna muyi magana Wai meyasa make haka Kullum sabon wahala Kuma wani lokaci ba dalili Babu Tun duhu na yayi haske Magana kala kala dai Sha'anin ka da mutane We're not gon be here forever And I'm loving the life I'm living Ban son matsala yi hakuri Ni kwanciyan kankali nake nema Anniversary yana zuwa Ai dole ne na tuna Abubuwan kala kala ne Kar ma ku sa ni tunani yeah Na San wasu sun so su gan muna kasa Amma hawa muke kullum muna Sama Wai meyasa ta dena gani na Nace Tun na kara gwani na Na tura bad energy nisaa Faraway Faraway Ai Dole eh eh eh Nagode eh eh eh Ko wuta za'a tura ni Ko ruwa za'a hana ni Na San Allah zai daga ni Ni fa gwamnati na na sama ne Allah Ehe ehe nagode Ina suke Sun gode Nace ina suke Oh sun buya Hahahhaa Omo I no come play with you Musa dai babu kamansa Eh mana mansa Kuma na San kun San da zaman sa Daga shi kuke Satan amsa Kudi dai a jaka In ta burge ni sai in kaita cikin abuja car Ta zabi daya And the cheque no go bounce cos I get am for different accounts Ai mu muke Tara mutane Cika garin da jirage Kun San level kala kala ne Sha hannu da kutare Chara fa na zakara ne Shi kuma man jakara ne Zainabu yar katsina ce Bananta dan fittina ne Kai makaho Allah baka ido dan ka gan bala'in da ka lallubo EH da hanun ka E bzir bura e pala gir Na kan dafa dutse kaman yamtarwala Apani ya ra EH masu kidi su kada EH manta da mahassada EH wai martaba zasu gwada EH toh mu kam muna gaba EH mansu kidi su kada eh Manta da mahassada Sarkin afro kalangu Musa jikan musa daya ne