Notice: file_put_contents(): Write of 669 bytes failed with errno=28 No space left on device in /www/wwwroot/muzbon.net/system/url_helper.php on line 265
Hamisu Breaker - Jin Jinar Amarya | Скачать MP3 бесплатно
Jin Jinar Amarya

Jin Jinar Amarya

Hamisu Breaker

Длительность: 4:25
Год: 2018
Скачать MP3

Текст песни

Ehh amarya keda angonki, ku zauna lafiya yafi
Ga ango mijin amarya yau muke taya murya

Amarya keda angonki, ku zauna lafiya yafi
Ga ango mijin amarya yau muke taya murya

Da farko dai duk zantukan da zanyi a fanin a aure
Dafa min don tabara don dakai nei zan dore
Inyi baitin ango in jinjina ga amare
Ke amarya gidan mijinki daure-daure
Duk zukata kawayenki barta share kore
Ki tina da akwai magautanki wanda basu so kiyi ba
Da akwai matsala in kika biyesu sukayo riba
Rayuwar aure akwai farin ciki bar gaba
Kiyi baccinki da minshari bayka farka ba

In gidan wasu ne kinga ai bayka fara ba
Me kike so, me zakiyo fah sai kin zaba
Kiyi amarya daular gidan miji bata fado
In nace zan furta a yanzu sai dai nata kwado
Kunga gauro nei ni kayen laife zan hado
In auri wata wada ta yarda ni da ita muyai yado
Da akwai riba zaman aure haka nai duba
A wajen auren nan naga abunda ban saba ba
Ga amarya ga ango sun fito kai duba
Sunyi ankon kaya kalarsu basu saba ba

Ga abokan ango suma bazan kushe ba
Haka kawaye na amarya sun fito nai duba
Naga babbar harkar dani bazan furta ba
Toh inka kaji guda kasan guringa dai da amare
Tambari sai sarki tufar jiki fa farare
Daki na amarya ake zuwa a sanyo jere
Kuma agun kamu nei aketa fesa turare

Nai jinjina gunku manya manyan baki
Shin wai ina hajaju makatin mai kirki
Maman amarya tilas nazo nayo gaida ki
Na gaishe dake (uwa ta gari mai alfarma)
Ga jinjina gake (uwa ta gari mai alfarma)
Dole inyi yabo gake (uwa ta gari mai alfarma)

Abban amarya (uba na gari mai alfarma)
Kaima na gaishe dakai (uba na gari mai alfarma)
Dole inyi yabo ga kai (uba na gari mai alfarma)
Anty na amarya (anty ta gari mai alfarma)
Dole inyi yabo gake (anty ta gari mai alfarma)
Jinjinar girma gake (anty ta gari mai alfarma)
Yayen amarya (yaye na gari kun sha fama)
Nayi gaisuwa gaku (yaye na gari kun sha fama)
Nai ban gajiya gaku (yaye na gari kun sha fama)

Kanen amarya (kane na gari kun sha fama)
Nayi gaisuwa gaku (kane na gari kun sha fama)
Jinjinar girma gaku (kane na gari kun sha fama)
Kawayen amarya (kawaye gaisuwa mai girma)
Kunyi zama na amana (kawaye gaisuwa mai girma)
Allah saka da alheri gaku (kawaye gaisuwa mai girma)

Yan uwa na amarya (yan uwa yan uwa mai girma)
Kun fitar mu a kunya (yan uwa yan uwa mai girma)
Allahu yasaka (yan uwa yan uwa mai girma)
Jallah sa albarka (yan uwa yan uwa mai girma)

Ehh amarya keda angonki, ku zauna lafiya yafi
Ga ango mijin amarya yau muke taya murya