So Ne
Hamisu Breaker
3:28Beat Amjad record Hayya ki kula min ki rufa min gode miki Kataho min cire min dukan shamaki Ki aza min rika min mu tare farmaki Ka rubanya mu idaya muga yaya yake Sai ki sanya wa gamanya saka sako take Sakar sanka ta sirkeni sikewa nake Saka sakon ki a hanunki ki miko Daga kallonka nake sonka da baiko Zo ki zauna dani Ka zaman magani Tausaya dan Allah ki tausaya min Agaza dan allah ka agaza min Ehh sanki shine dutsen fashin tama mai kwari Zana furta akanki babu mai mun kure Na kasance dominki bani son in kari In akwai ki agu bazanga mata bah Lafiya lau zauna abinka mai kaunata Bani boye kaunarka ta taba min hanta Shinfida nai wa zuciyarka za nai gata Gun biddarka bazan hada da guraye ba Manta kaina nake idan kina gu nima Ga dabara idan na barki za nai fama Tausaya min dari kawai yake sa kerma Dan halali bazaya so sakin haure ba Ya tabara ka bani jarumi kyawawa Mai farar zuciya bi'amana son kowa Wanda ke sona da gaskiya kamar dan baiwa Koda muni bazana rasa mai sona ba Ni kawai na aminta ikirari na ke Koh makaho ne so a zuci nace sai ke Cutukana idan dake kawai na warke Duk jawabin bazai wuce ki ban yarda ba Na zaga zauna ki tini tantabara karshen kauna So bai jure rini yayi kaman zanen zabo Tinanin da nake Na zaga zauna ka tini tantabara karshen kauna So bai jure rini yayi kaman zanen zabo Tinanin da nake In na fada yake sukana Dama fura kiban dan kauna Tinda abin yana damuna Kar a raba zanji jiki Zama namu dake Gara ace kana gefena Sai ka hado cikon burina Tini kasan dukan sirrina Maza ka fadan naka naji A kalbinka sake Midget mix