Notice: file_put_contents(): Write of 633 bytes failed with errno=28 No space left on device in /www/wwwroot/muzbon.net/system/url_helper.php on line 265
Hamisu Breaker - Mafarkina | Скачать MP3 бесплатно
Mafarkina

Mafarkina

Hamisu Breaker

Альбом: Mafarkina
Длительность: 3:29
Год: 2023
Скачать MP3

Текст песни

Amada

Wai yaushe ne mafarkina?
Zai zama gaske tunani na
Na kare bincike na in na tashi ban gan ki ba kuma (ban gan ki ba kuma)
Wai yaushe ne? Mafarkina
Zai zama gaske tunani na
Na kare bincike na in na tashi ban gan ki ba kuma (ban gan ki ba kuma)
Ah-ah-ah ah-ah-ah
Ah-ah-ah ah-ah-ah
Na kare bincike na in na tashi ban gan ki ba kuma (ban gan ki ba kuma)

Wai yaushe ne mafarkina?
Da yazo mini da tsakar rana
In gan ki zahiri, in ji daga ke bawai sai a bacci ba
Jin zantukan ki na saba
Maganan ki na saba
Kamshin jikin ki na saba cikin mafarkina
Toh ya zana ganki zahiri kuma cike dani kuma baki gano ba
A kaunar ki na gano riba
Ina ganin tsaba
Kina ji tuna da alkawarin da kikayi mini cikin mafarkina

Don Allah karda kice sai gobe
Kar kiyi kyautar zobe

Wai yaushe ne mafarkina?
Zai zama gaske tunani na
Na kare bincike na in na tashi ban gan ki ba kuma (ban gan ki ba kuma)
Wai yaushe ne mafarkina
Zai zama gaske tunani na
Na kare bincike na in na tashi ban gan ki ba kuma (ban gan ki ba kuma)
Ah-ah-ah ah-ah-ah
Ah-ah-ah ah-ah-ah
Na kare bincike na in na tashi ban gan ki ba kuma

Mun kulla alkawar za muyi aure dani dake kin san
Ba zana rayu ba, babu ke, babu ni na san
Koda da rai jikina ba amfanin sa tunda dai kinsan
Ni ke kadai nake buri
In babu ke ina zani
Maza je ki sani mizani
Zaki dauke ni
Indai ba zaki aure ni ba toh nima bazan yi aure ba