Notice: file_put_contents(): Write of 628 bytes failed with errno=28 No space left on device in /www/wwwroot/muzbon.net/system/url_helper.php on line 265
Hamisu Breaker - Sai Dake | Скачать MP3 бесплатно
Sai Dake

Sai Dake

Hamisu Breaker

Альбом: Sai Dake
Длительность: 4:07
Год: 2021
Скачать MP3

Текст песни

(Okay)
(Kasheepun' kiɗa, sai dake)

Karki barni, sahibi ta
Karki kini, Ki fahimta
Sai dake zana huta

Zuciya ta ga ke ne ta lallabo
Ta amince ki mai data er dako
Kinga so naki yay min rikon lago
Wani reshe ya kama ya jijjigo

Kinga ni ban iyawa da so haka
Magani zaki ban dan na warraka
Kinga ya mai dani wani sadaka
Yafi karfina sai yay ta habbaka

Kinga na baki raina da zuciya
Me kike so nayi miki zan iya
Yau dake, gobe na shaida tun jiya
Kinga na zam kamar mara lafiya

Zuciyata ta naimun bugun tara
Gashi ni kuma naki na hakkura
Duk nasha wuya bani daddara
Kai bala'i na so nada takura

Wai ina kika je ne masoyiya
Nayi nemanki na kara tambaya
Har wa en su su nai mini dariya

Ni bazan daina sonki ba kin jiya
Duk da ya sani maye ya dan giya
Tallafa, dan ki samminni lafiya

Sai dake
Sai dake ne
Sai dake
Sai dake ne
Sai dake

Sai dake ne
Sai dake Nima zan samu lafiya
Sai dake
Sai dake ne
Sai dake

Sai dake ne
Sai dake
Sai dake

Idan kika amsa min so nikuma zan gode miki (Sai dake)
Idan kika yarda dani nasan bani ba farmaki (Sai dake)
Aminta ki bani kula kema kya janye shamaki (Sai dake)
Fada mini kalmar so ni ita zana biya miki
To sai dake budurwata sai dake masoyiya
Sai dake budurwata sai dake masoyiya

Sai dake Sai dake Sai dake ne (Sai dake)
Sai dake Sai dake Sai dake ne
Sai dake
Sai dake

(Sai dake, Sai dake Sai, dake ne)
(Kiɗa)
(Kasheepun' kiɗa)
(Sai dake Sai dake Sai dake ne)
(Beat on the beat record)
(Midgade mix)
Sai dake Sai dake Sai dake ne
Sai dake, Sai dake