Alkawari
Hamisu Breaker
3:00Taron suna Taron suna muka zo Barka da zuwa Barka da zuwa duniyar ga mama Zuwaira mun miki welcome 'Ya gurin Nafisa da Inuwa Shadow Allah ya raya diyar nan Hamis Breaker ne sanan Da Salisu Yaro a guri nan Murar suna ne muka zo suna na yar gidan Shadow Toh Nafisa na tayaki murna kin samu yar albarka Nafisa uwa ta gari nai jinjina gake sam barka Mai halin kwarai tillas nazoni gareki nai yo barka Nafisa yanzu kin haskaka samun diyar da baki da tamka Toh yaya Shadow yanzu gareka nazo dauke ni kaninka Ni da Salisu ne yau muka zo gareka miyo barka Addu'a ta Allah yasa 'yar nan ta koya halinka Mai girma Shadow kana da kyawun hali tilas in yabeka Sanan ina dua'i rabbi ya raya maka diyan nan taka Ta girma sai a sa rana dani ma'ana kabani diyar ka Mama Nafisa gareki na taho da tausasa murya Sirikinki ne Hamisu S Yusuf Breaker waka Zana dakata Tasi'u mai sankin sauti dakata haka Mu tafi gida sai ran bikin mu da Zuwaira zaka da sauti