Yaudara

Yaudara

Hamisu Breaker

Альбом: Yaudara
Длительность: 3:42
Год: 2020
Скачать MP3

Текст песни

Da idanuna naga cin amana
Abokina da mahadin jikina
Ha ha ha ha ah ah
Eh heh hah ha ahh
Beat amjad record
Daga zuciya da jini sakonina suke, in babu ke tilas insha wuya
A duniya kullum faman nema nake in bincika gurbi in tambaya
Kaunar danaiyi gareki wasu zasu koya
Dukan masoya naki ni na basu baya
Tuna dani ni nabaki rayuwata
Na so ache kema ki mini gata
Naiyi tanadin kaina bani baiwa kowa
Na baki kauna keh na tanadawa
Tukwuycina shi wanni zaki baiwa
Kuna sakar ku bakusan ina ganiiii ba

Da idanuna naga cin amana
Abokina da mahadin jikina
Farin cikina yana dasu yake gudana
Masoyiyace shi ko amini ne gurina
A wani yanayi
Mun fa da dausayi
Na halin qaqa zanayi
Ah ah ah Eeh heh he
Na aminceh musu, su ko suna soyayyarsu
Komai inai musu, suna kallona sususu
Ga zuciyaaa ta hanani tsawatar musu
Komai da lokaci na bada yarda
Midget mix