Notice: file_put_contents(): Write of 650 bytes failed with errno=28 No space left on device in /www/wwwroot/muzbon.net/system/url_helper.php on line 265
Hussaini Danko - Mafarki | Скачать MP3 бесплатно
Mafarki

Mafarki

Hussaini Danko

Длительность: 4:45
Год: 2018
Скачать MP3

Текст песни

Kira nake kiji mai nace miki
Zaki gamsu kiban masauki
Zuciya da jiki na bar miki
So ya darsu kamar mafarki

Kira nake kaji mai nace maka
Zaka gamsu kaban masauki
Zuciya da jiki na bar maka
So ya darsu kamar mafarki

In da duk kaji hadari gabas, toh ka waiwayi yamma yafi
Zuciya tafasa take kawai, ga tunani yayi zurfi
Abinda ke rai bani yin rufi, in sanar miki kin ga yafi
In kika amsa zan ji karfi, cikin jiki in samu sauki

Kira nake kaji mai nace maka
Zaka gamsu kaban masauki
Zuciya da jiki na bar miki
So ya darsu kamar mafarki

Idan nace maka naji kai mini, bazan guje maka ba
Toh alkawar don mai kayo mini, da zan sanar a gaba
Domin a rai na, ka gama yi mini bazan rufe maka ba
Taho na saka gaba, na bika ina ta tattaki

Kira nake kiji mai nace miki
Zaki gamsu kiban masauki
Zuciya da jiki na bar maka
So ya darsu kamar mafarki

Ni alkawar daya kyautu nayi miki, a dole ne na fada
Zan baki duka kula, nayo miki abinda kin ka bida
Ki dai biyayya, za kiyo kar da na fada ki fada
Ni zan fada da wanda suke son rabamu tare dake

Kira nake kaji mai nace maka
Zaka gamsu kaban masauki
Zuciya da jiki na bar maka
So ya darsu kamar mafarki

Kira nake kiji mai nace miki
Zaki gamsu kiban masauki
Zuciya da jiki na bar miki
So ya darsu kamar mafarki

Shi so bai son bankwana
Kai ke sharen kuka na
Dama kai ne fata na
Zan so ka kirawo suna na
Kai min inuwa in bar rana
Tunani na ko bacci na
Ni kai daya nayi wa kallo na
Zuciya, rai sun bar kuna
Dandana so ya zam zaki

Kira nake kiji mai nace miki
Zaki gamsu kiban masauki
Zuciya da jiki na bar miki
So ya darsu kamar mafarki

Kira nake kaji mai nace maka
Zaka gamsu kaban masauki
Zuciya da jiki na bar maka
So ya darsu kamar mafarki