Jira
Morell
3:40Morell Eh-eh-eh Ehhhh Ihuuuu Eh-eh-eh Nagode Gnaga-da-garaya malam muje Taho ku kalla Bana an kam kusa da ganga Ku taho ku ga taruwar matasa Soyayya al'amarin kauna Wannan karon manta da damuwa Shagali tare da yan uwa Celebration ai shi ke faruwa Girma tazo da karuwa Ayaa-ayaa Nagode Zo mata girgiza Taho da baya karkada Ina amfanin jigida In babu kudi da dama a ya-yafa Taho da baya zo kuda Taka muje Taho da baya zo kusa Taka muje Ayaa-yaaa Nagode Ihuuuu Kai Ganga da garaya Taushe da masa Sarki da fadah Arewa da gata Garkin mata Shata da waka ehh Ku maida kanku mutane Girgiza mu gode Ku maida kanku mutane Wani yabo shawa che Zo mata girgiza Taho da baya karkada Ina amfanin jigida In babu kudi da dama a ya-yafa Taho da baya zo kuda Taka muje Taho da baya zo kusa Taka muje Ayaa-yaaa Toh! Wanda yasan wannan wakar Sai ya bimu muyi Mu je Na'amm, ok Fati, Fatima, Fatomi Ni da na nuna ina sonki Se kika nemi ki zage ni Ashe ubanki ba dugu ne Bai iya dinkin laya bah Sai dai sarar fatochi Yaje satar bozola Kadangaru suka koro shi Dodon ya bige shege Sai a mangala aka tsinto shi Daga dan birni daga dan kauya Daga dan birni daga dan kauya Na hada na tura Gajeran wandon babanki Bari daya neh, hitila bari Ahhhhh Nagode Nagode Girgiza taho baya zo kusa Girgiza taho baya zo kusa