Zan Baki Riko

Zan Baki Riko

Abdull D & Umar M Sharif

Длительность: 4:06
Год: 2018
Скачать MP3

Текст песни

Zan baki ruko dan Alllah karki saki
Sakon zuciyata, 'kaunarki take

Gareni babu shiri, ban amince ba
Muyo soyayya dani dakai, bai dai-dai ba

Bako ne nataho gunki masauki ne na bida
A zaton da nakeyi zakiban babu fada
Wata kila banda ruwa ki hada man da shinfida
Da zan samu hakan zuciya zata saki

Gareni babu shiri, ba amince ba
Muyo soyayya dani dakai, bai dai-dai ba

Zani zano maganar, na furta nita kashe
Zuciya babu gini dukkanin su sun rushe
Kinzan jini da jiki kika barni zan bushe
Inaso kisani 'kaunarki nake

Eh sai ka sake shiri, soyayya ka rike
Gareni babu masauki ko na karba zani saki
Soyayya datse kuma nafiso na saki
Hadari ake a gari idan kabini zaka jike

Inaso kisani so halittarsa akai
Sannan acikin zuciya samu akai
Na zubar da ajina gareki na bada kai
Yi dariya ingani banso ki dake

Gareni babu shiri, ban amince ba
Muyo soyayya dani dakai, bai dai-dai ba

Kyakkyawar budurwa nasan kinada aji
Ganinki kesa 'yan samari sui ta rangaji
Cikinsu 'daya na zamo nazo bidar agaji
Sunan ki naita kira murya ta ta sike

Nai nisan tafiya banajin kira
Baka iske ni ba bare kai nasara
Ba girmanka bane a so kaita bara
Shuka jikin dutse, wannan ai wuya ne

Zan baki ruko dan Alllah karki saki
Sakon zuciyata, 'kaunarki take