Nayi Nadama
Umar M. Shareef
4:25Ahhhhh ahhh ahhhn Yaushe ne yaushe zakidawo idaniya sudena hawaye Yaushe ne yaushe zaki dawo bilkisu ina ta tsumaye Yaushene yaushe zaki dawo in kaiki kigaida iyayena Yaushene yaushe zakidawo balkisu yaushe zaki dawo Eeeehn nazari nazari nakeyi balkisu kaman bazaki dawo ba Rashin ganinki sai nadinga tunanina Najefa zuciyata acikin kunci Bana iya banbace dare koko rana So neh yasani bana iya bacci Kin kau dayunwansam bata tsarina Kallan hotanki shiyazammin na abinci In kunyi ra ayi kucanzan sunana San babu lefi kukirani me maraici Dawanda zayace ga balkisuna Nan take ne dolene nabashi tukwiciiii Bani mantuwa farkon haduwana dani dake Kauna muka faro Dakaina nazo neman izininki sannan muka jero Kalamai naso masu sanya nishadi Abakina na tsaro Lokaci daya na sace zuciyan bilkisu Duk sauraro Nan danan ni da ita semuka saba Sena fara doro Tunanina anan take yasauya Zani fita gwauro Tunda nai karo dake a so balkisu Gidan ku zana turo Ashe ashe tafiya ba mutuwa ceba Shin meyasa kuma bazana aminceba Turken wawa sabo ban musantaba Imba dashi bazan zubar da hawayeba Ina kiran wayanki kuma baki dauka ba Yaza ayi nagane ban miki lefiba Imma lefi nayo ina neman tuba Banda rayuwa inba dake ba Allah yasa da lafiyanki ina duba Allah yasa da lafiyanki ina duba Allah yasaaaaa aaaah ahhh Allah yasa kina da lafiya Allah yasa kina da lafiya Wai yaushe yaushe zaki dawo Yaushene yaushe zaki dawo Yaushene yaushe zaki dawo Bilkisu yaushe zaki dawo