Ba Yanzu Ba (Feat. Adam A. Zango)
Hamisu Breaker
3:47Farida gimbiya, Farida kin zama sarauniyar mata Malakin ne Lawan gu nasa kar kiyo rata Wai shin ina kamar Farida ne a cikin dubun mata Farida kinyi dace da tarbiya ta gida da makaranta Farida ga Lawan naki ne karki sa yayo kuka Gaskiyar batu Farida ai sai kaso masoyinka In kukai kula dashen da kukai naso koyo tsinka Kin sani dacewa sam ba'a boye jibi a ran wanka Tawa rabin jiki zoga Lapson, Farida yan mata Bamu son ku farke har mutuwa muke fata Kin sani da so ne asali na dukanin gata Nayi bincike Farida gu nasa kinyi chan-chata