Sakon Amarya
Hamisu Breaker
5:27Cika masakin ki Cika masaki Cika masaki Taron sunan Na'ima ne muka zo barka Gareki mahaifiyar Na'imatu ba shakka Jamila Jamsy jemarki ake ba shakka Yau kin haifi diyarki lafiya sam barka Kin haifi diyarki Na'ima sam bama shakka Jamilatu Allah ya raya 'yar tayi albarka Hamisu S Yusuf Breaker ni ne nazo barka Alhaji Tahir jinjina nake yi agareka Mahaifi ga Na'ima dole ne in gaishe ka Alhaji Tahir na da kyan hali bana shakka Kamar dai matarsa Jamila ita ma haka Burina 'yar ku Na'ima tayi yo albarka Canja mini sauti Maganar ga ta manya ce Canja mini sauti Nace, canja mini sauti Bani muje waje kidan Jamilatu ce Jamsy Ka sasauta kidan a yanzu DJ Fancy Domin naga Jamila tai adon ta kamar ramsy Idan har ga Jamsy to ba'a fadan nansy Jamila mai hakuri dukan mata ta zarce Alhaji Tahir Huda Allah dan kuwa ka dace Sharin mata in ban ki ba zance ka kauce Domin halin Jamsy duka mata ta zarce Uwar gida Jamsy dole na karasa gaishe ki Ga 'yar ki Na'ima kyauta Allah ya baki Na'ima cika masakin ki Na'ima cika masakin ki Na'ima cika masakin ki Ga gaisuwa ta gun kaka ina dada gaishe ki Bi ma'ana kakar Na'ima na amsa kiran ki Kaka alfarmar da zaki min ce dani dan ki Ki dinga yi mini addu'a Allah tsare ni zamani Hajiya Amina yaya gaisuwa ta a gareki Hajiya Talatu ina yabo na gaishe ki Hajiya Kande ina yabo da kyawun halinki Yaye ga Na'ima yanzu zan sa in gaida Dan na zama dan dangi Dan na zama dan dangi Alhaji Munkaila Gwaska na yaba halinka Alhaji Kabiru kaima jinjina ta a gareka Alhaji Kabiru Arama gaisuwa ta a gareka Alhaji Musa Arama jinjina ta a gareka Alhaji Musa Sadukai gaisuwa ta a gareka Sani na Madinatu jinjina nayo gun ka Ishaq na Mami gaisuwar girma nayo gareka Gwani Yahya kaima ina yaba halaye na kauna Aunties din Na'ima yanzu kuma na gaishe ku Aunty Izatu jinjina nakeyi a gareki Aunty Wasila gaisuwa nakeyi a gareki Aunty Aisha Shuwa ina yaba halinki Aunty Balki kema yin gaishe ki Aunty Maimuna ina yabo gun halinki Aunty Hauwa ina yabo gun halinki Aunty Samira jinjina nake yi a gareki Aunty Turai gaisuwa nake yi a gareki Aunty Aisha umman Tahir na gaishe ki Aunty Fatima umman Zara na gaishe ki Yaye na Na'ima dolene in gaishe ku Maryam na gaishe ki Fatima Temma gaishe ki na yaba 'yar kirki Nisal kema ina yabo gun halinki Muhammad kaima ina yabo gun halinka Mubarak kaima ina yabo gun halinka Salma na gaishe ki Zara'u na gaishe ki Sudais kaima ina yabo gun halinka Hamisu S Yusuf Breaker nan ne zan bar ku Ishaq ne ya kira ni yauma na amsa Nagode, nagode rabbi yabar kauna Sai wata rana Nace sai wata rana