Bazan Barkiba

Bazan Barkiba

Umar M. Shareef

Альбом: Babbar Yarinya
Длительность: 4:13
Год: 2017
Скачать MP3

Текст песни

Bazan barki bah
La-la nima bazan barka bah

Na rike ki bazan barki bah
Zani so mu zauna a rayuwa
Ke na baiwa sirrin zuciya
Ki rike ni amana kin jiya

Na rike ka bazan barka bah
Zani so mu zauna a rayuwa
Kai na baiwa sirrin zuciya
Ka rike ni amana ka jiya

Zuciya, jiki na ai naki neh
Ke na baiwa komai kin sani
Kin zamo ni, ni na zamake tun tuni
Ba abin da ya rage koh kan kani

Dukka sirrin da ke a cikin zuciya ta
Na tattaro gare ki zan zayyana
Dukka sirrrin da ke a cikin zuciya ta
Na tattaro gare ka zan zayyana

Na rike ki bazan barki bah
Zani so mu zauna a rayuwa
Haduwar da mukayo nida kai
Soyayya muka kulla kan gaskiya
Zuciya ta tayi na'am

Rayuwata da kai zan zauna duniya
Dan hallayar ka bani da fargaba
A dalillin masoyii na ban jiya
Kan hallayar ki bani da fargaba
Zan zamo adali a gwan ki
Sa'ar zuciya

Na rike ka bazan barka bah
Zani so mu zauna a rayuwa

Na rike ki bazan barki bah
Ka rike ni amana ka jiya

Ya-yafi ya sauka gari yayi sanyi
Da bargo na sanki na rufe jikina
Rana daya in har bangankaba sai nai juyaya
Na saka ka a rai dan Allah kar ka sani rana
A cikin zuciya ta ke che mai yayi

Abandan bani so ranki ya zamma mai bako na
Zo kayi mani tinani
Babu Karya
A cikin su malami neh kai na samari

Babban farinciki na a daura mani aure
Mu zauna a daki, dani da ke a tare
Rana daya zanyi ma kwalliya irin ta amare
In zana lallai a jikina
In fesa turare

Daga ranar na bar damuwa
Tunanni ya kare
Na zama na ina gannin ki
Lallai na morai

Sanki ya fitti nai ni
Ya hana ni sukuni
Shinn, ina zaki kai ni
Masoyiya ta

Na rike ka bazan barka bah
Zani so mu zauna a rayuwa
Ke na baiwa sirrin zuciya
Ki rike ni amana kin jiya