Ana Dara
Umar M. Shareef
3:30Kin hadu yan mata Kinji manufata Soyayya nazo ki bani Ki mai dani dangata Kin hadu yan mata Kinji manufata Soyayya nazo ki bani Ki mai dani dangata Bani yin karya Lokaci daya Son ki yayi mini mamaya Kira ni na shirya Gani kan hanya Gun ki zanzo da soyayya Sako na zuciya Bani yin buya Zana nuna wa duniya Na sako kaya Na ci kwalliya Na taho ne mu gauraya Ke nake kallo Hasken ki ya bullo Ya saka nayi ta zillo Ke zaki mini gata Kin hadu yan mata Kinji manufata Soyayya nazo ki bani Ki mai dani dangata Kin hadu yan mata Kinji manufata Soyayya nazo ki bani Ki mai dani dangata Da na nufo gun ki kin kauce Zuciya tawa kin sace Inda zaki so ni kin dace Ruwan zuma ungo zaki ce Kina cikin raina Safiya, dare, rana Ko na mace babu raina Da son ki zana kwanta Dan matsa baya Kaji dan karya Na wuce ma a tarayya Ba ka jin kunya Ka taho gaya Ni kake ce wa soyayya? Ka fara ma buya Ko akan hanya Bani so daina bibiya Na shige kurya Kai kana baya Kar kasa nayi ashariya Kwarya ta bi kwarya Gaye cire karya Daidai da kai je ku shirya Ni nayi ma rata Kin hadu Ni nace kin hadu Kin hadu, kin hadu Kin hadu yan mata Kin hadu yan mata Nidai kin ji manufata Soyayya na zo ki bani Ki mai dani dan gata Kin hadu yan mata Kin ji manufata Soyayya na zo ki bani Ki mai dani dan gata